Isa ga babban shafi
Japan

Kamfanin Gilashi na NSG zai datse yawan ma’aikatansa a Japan

Kamfanin da ke sarrafa gilashi na NSG kuma na biyu mafi girma a kasar Japan, yace zai sallami ma’aikatan shi 3,500 shi a fadin duniya sakamakon hasarar da ya ke yi, bisa hulda da kasashen Turai.

Wani Jami'ain kamfanin mota kira honda yana goge gilashin mota a Birnin Tokyo
Wani Jami'ain kamfanin mota kira honda yana goge gilashin mota a Birnin Tokyo
Talla

NSG, wanda ya saye kamfanin Pilkington na kasar Birtaniya a shekarar 2006, yana dogaro ne da Nahiyar Turai wajen sayar da kashi 40 cikin 100 na kayayyakin da yake sarrafawa.

Yanzun haka dai ana samun mummunan raguwar bukatar kayayyakin kamfanin, da suka hada da gilashin mota, da wadanda ake hadawa da na’urori masu aiki da hasken rana.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.