Isa ga babban shafi
Japan

Ruwan sama da iska sun hallaka mutane shida a kasar Japan

Ruwan sama dauke da iska mai karfi, sun tilasta wa gwamnatin kasar Japan kwashe mutanen da suka kai rabin milyan, cikin yankunan da aka samu girgizar kasa da igiyar ruwa ta Tsunami.Ruwan saman da iskar sun ratsa yankunan tsakiyar kasar na Niigata da wajen tashar nukiya ta Fukushima.Tuni aka samu ambaliyar ruwa cikin yankunan abunda ya janyo mutuwan akalla mutane shida. 

Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.