Isa ga babban shafi
Philippines

Babban Maishariya na Philippines na fuskantar tuhuma

Babban Maishariyan kasar Philippine na fuskantar tuhumar daka iya sa a tsige shi daga kujerar tasa, a wani yunkuri da ake ganin, katon aiki ne da Shugaban kasar Benigno Aquino, ke dauka domin maganin cin hanci da rashawa. 

Reuters/Romeo Ranoco
Talla

Yanzu haka dai an kafa kwamitin mutun 23 domin fara zaman tsige Babban Alkalin kasar Renato Corona ya kamata ayi waje road dashi.

Ana zargin Babban Alkalin kasar ne da kutun-kutun din kare zargin rub da ciki da ake yiwa tsohon Shugaban kasar Gloria Arroyo, sannan kuma ana zargin sa da mallakan kaddarorin da suka wuce hankali.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.