Isa ga babban shafi
Isra'ila

Israila da Palestinu ranar Nakba

Shagulgulan Nakba na tunawa da ranar da kasar Izraela ta mamaye kasar Palastinu a 1948 a jiya lahadi, sun hadu da tashe-tashen hankullan da suka yi sanadiyar mutuwar mutane 12 a yayin da wasu daruruwa suka jikkata, mafi yawa a yankunan kan iyakkokin Palastinawa, da labanon da kuma yankin tuddan Golan na kasar Suriya, da Izraela ta mamaye.A yankin tuddan Golan dakarun Israela sun buda wuta ne, kan masu zanga-zangar Plastinawa da suka fito daga kasar Suriya suka kutsa kai a yankin da israelar ta mamaye, inda masu zanga- zanga 2 suka rasa rayukansu, a yayin da wasu 4 suka jikkata. 

Sojin kasar Israila na tsare iyakar su
Sojin kasar Israila na tsare iyakar su Nir Elias / Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.