Isa ga babban shafi
RAHOTO

Ma'aikatan kamfanonin masaku sun gudanar da zanga-zangar rashin albashi a Kamaru

Ma'aikatan kamfanonin masaku a kasar Kamaru, sun gudanar da zanga-zangar abin da suka kira gaza biyan su albashin watanni 13 da gwamnatin kasar ta yi.

Cibiyar horas da aikin masaku da ke glo-Djigbe kenan a Jamhuriyar Benin.
Cibiyar horas da aikin masaku da ke glo-Djigbe kenan a Jamhuriyar Benin. © ADB
Talla

Wannan na zuwa ne, yayin da 'yan kasar ke bayyana damuwa bisa tsadar rayuwar da suke fuskanta, bayan kara farashin manfetur da gwamnati ta yi.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Lirwanou Ousmane Shehu ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.