Isa ga babban shafi
Tsadar Rayuwa a Ghana

Farashin kayayyaki ya kai matakin ha'ula'i a Ghana

Kasar Ghana na ci gaba da fama da matsalar hauhawan farashin kayayyaki sakamakon faduwar darajar kudin cedi. Tun bayan bullowar cutar Korona kasar ta shiga cikin matsi na tatalin arziki wanda har yanzu ta gaza farfadowa duk da cewa gwmanatin kasar na iya bakin kokarinta na shawo kan matsalar .

Takardun kudaden kasar Ghana na Cedi.
Takardun kudaden kasar Ghana na Cedi. © REUTERS/Francis Kokoroko
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Abdallah Sham'un Bako daga birnin Accra na Ghana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.