Majalisar Dinkin Duniya ta ce kimanin mutane miliyan 2,4 ne ambaliya ta shafa a kasar Sudan
Majilisar dikin duniya ta bayyana cewa, ambaliyar ruwan da aka samu sanadiyar saukar ruwan sama masu karfi a nahiyar Afrika sun yi sanadiyar raba kimanin mutane miliyan 2,4 da mahallansu a kasar Soudan dake yankin gabashin nahiyar Afrika. A yayin da tawagar ayukan jinkai ta MDD OCHA ke cike da damuwa kan barazanr da ake fuskanta ta barkewar ciututuka dake da alaka da ambaliyar, irinsu cutar amai da gudawa, ta Cholera a cewar hukumar bayar da agajin ta MDD.
Wallafawa ranar:
Tuni dai yanzu haka aka gano alamun bullar annobar ta amai da gudawa choléra, inda masu ayukan jinkan suka bayyana matukar damuwa kan barazanar da alúmomi dake samun dan karamin tallafi ke fuskanta. Yanzu haka dai MDD ta bayyana cewa.
Kasar Sudan dai na fuskantar matsaloli kala kala da suka hada da na yakin basasar da ya daidaita kasar tsakanin rundunar sojin kasar da ta kai daukin gaggawa da yanzu haka ya yi sanadiyar hasarar rayukan fararen hula sama da dubu 10
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu