Isa ga babban shafi

Mali ta bukaci a gaggauta janye dakarun Majalisar Dinkin Duniya daga kasar

Kasar Mali ta bukaci gaggauta janye mata dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya daga kasar.

Wani jami'in wanzar da zaman lafiya na MDD Minusma a kasar Mali a 2021.
Wani jami'in wanzar da zaman lafiya na MDD Minusma a kasar Mali a 2021. AFP - FLORENT VERGNES
Talla

Ministan harkokin wajen Mali Abdoulaye Diop ya yi wannan kira ranar Jumma'a ga kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, yana mai Allah wadai da " gazawar rundar wajen kawo karshen matsalolin tsaro dake addabar kasar na tsawon lokaci da ta dauka tana aiki a kasar.

Shugabannin soji dake mulkin Mali sun jima suna katange ayyukan dakarun MINUSMA a kasar tare da janye alaka da Faransa da ta yi wa kasar mulkin mallaka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.