Isa ga babban shafi

Adadin wadanda suka mutu sakamakon azumin mutuwa a Kenya ya karu zuwa 226

An kuma samun Karin gawarwaki 15 na wadanda suka mutual kasar Kenya sakamakon yaudarar da aka musu na yin azumi da zummar haduwa da yeso almasihu in suka mutu  a wannan halin.Gawarwakin mutane 15 din da aka samu ya sanya adadin wadanda suka mutu ya karu zuwa 226, wanda gwamnatin kasar ke ci gaba da bincike akai. 

Ana ci gaba da laluben dazuka don gano gawarwakin mutanen da azumin mutuwar ya kashe a Kenya.
Ana ci gaba da laluben dazuka don gano gawarwakin mutanen da azumin mutuwar ya kashe a Kenya. REUTERS - STRINGER
Talla

Yanzuhakadaijami’anbincike na cigaba da kwararacikindajin da yakasancemaboyagagungunmambobin majami’argood News Internationalchurchwaccekewani gari na Malindi a kasarta Kenya. 

Ana zarginwandayaassasaChochin ne Paul Nthenge Mackenzie da sanyamabiyansa yin azumin da in sukamutu a cikinsaza susamuhanyamafisaukin hanyata gana wa da Yesu Almasihu. 

Kwamishiniyar yankinRhodaOnyanchatabayyanacewaan tono gwawarwaki 14 tare da wanigudakuma a wannandajin, sannanwatatawagardaukingaggawasukasamo mutum gudakuma da ransa a cikinmawuyacinhaliwandayanzuhakakesamunkulawa a asibiti. 

Cikinbincikenmusabbabinmutuwa 112 da masanasukagudanaraniyaganoyaddawasunsusukamutu da yunwawasukumasunshaduka tare da karyamusuwuyacikihar da kanananyara. 

Wasu  bayanen da akasamudagakotukumasuncebincikenyansandayanuna an ciriwasusassa na jikinwadandasukamutunabin da yasaakezarkinwadandasukaaikatawannandanyenaikisunshigaharkacetasafararsassanjikinmutane. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.