Isa ga babban shafi

An samu raguwar adadin giwayen da ke Afirka da kaso 30 - Bincike

Bincike na baya-bayan nan daga hukumar kare namun daji a duniya watau Widelife Conservation Society, na nuna  yadda adadin giwaye a nahiyar Afrika ya ragu da kashi 30 cikin 100, yayin shi kuwa zaki ne neman bacewa a nahiyar.

Giwaye na fuskantar barazana a Kenya
Giwaye na fuskantar barazana a Kenya Peter Lillie/Getty Images
Talla

Binciken wanda ya danganta matsalar da sauyin yanayi da farauta, na gargadi kan makuden kudaden da Afrika zata rasa daga yawon-bude-ido da shakawa.  

Shehu Saulawa ya ziyarci dajin na Yankari dake jihar Bauchin Najeriya domin kimanta halin da ake ciki.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkn rahotonsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.