An gaza cimma matsayar gina mahakar ma'adinai tsakanin Nijar da kamfanin Canada
An gaza cimma matsaya kan yarjejeniya gina wata mahakar ma'adinin Uranuim a Yankin Agadas da ke Jamhuriyar Nijar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:59
Talla
Yarjejeniyar dai an soma tattaunawa a kanta ne tare da wani kamfanin kasar Canada mai suna Global atomic Corporation abin da masana suka ce ya bar baya da kura.,
Wannan na zuwa ne bayan da matasan yankin suka bayyana shiga kafar wando guda da Jigogin kamfanin mai sunan SONIDA.
Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Umar Sani daga Agadas.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu