Isa ga babban shafi

Rahoto kai-tsaye daga Zuma Rock bayan hari kan sojojin Najeriya

A jiya Alhamis ne masu dauke da makamai suka kaddamar da harin kan shingayen sojoji da ke mashigar Abuja, babban birnin Tarayyar Najeriya.

Hoton domin misali kan 'yan bindiga.
Hoton domin misali kan 'yan bindiga. © Depositphotos
Talla

Yanzu haka mahukunta a Najeriya sun jibge karin jami’an tsaro dauke da manyan makamai kusa da Zuma Rock da ke mahadar  shiga fadar gwamnatin kasar.

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Isma’il Karatu Abdullahi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.