Isa ga babban shafi

Ghana ta fara wayar da kan jama'arta game da barazanar shigar 'yan ta'adda

Hukumomin tsaron Ghana sun yi gargadi ga jama’ar kasar a game da yiwuwar shigar ‘yan ta’adda kasar, la’akari da yadda ayyukan su ke kamari a kasashe makotan Ghana. Wannan ta sa tuni Limaman Masallatai da na majami’u suka dauki gabarar wayar da kan jama’a da kuma tsaurara matakan tsaro. Wakilinmu na Ghana Abdallah Sham-un Bako na dauke da karin bayani.

Wasu jami'an 'yan sandan kasar Ghana a birnin Accra.
Wasu jami'an 'yan sandan kasar Ghana a birnin Accra. AP - Sunday Alamba
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.