Isa ga babban shafi
Ghana

Cin zarafin 'yan jarida ya janyo caccaka daga majalisar dokokin Ghana

Shugaban Majalisar Dokokin kasar Ghana ya bayyana matukar bacin ran sa da yadda jami’an 'yan Sanda ke cin zarafin 'yan Jarida.A cikin wannan rahoto na Abdallah Sham'un Bako, za ku ji yadda wasu 'yan jarida suka yi bayanin yadda 'yan sanda suka keta musu haddi.

'Yan sandan ghana a baakin aiki.
'Yan sandan ghana a baakin aiki. alternativeafrica
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.