Rahoto kan Sauyin Yanayi
Arewacinn Kenya na fuskantar matsanancin fari
A arewacin Kenya yankuna da dama ne ke fuskantar matsanancin fari, inda Shanu da awakai da rakuma ke mutuwa, lamarin da ya sa gwamnatin kasar ta ayyana shi a matsayin annoba ta kasa, yayin sa Asusun kula da kananan yara da Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ke cewa 'yan Kenya miliyan 4 ne ke fuskantar barazanar yunwa.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:00
Talla
Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahotan Hillary Ingati da ya ziyarci yankin gabar tekun Tana da ke Kenya, wanda Khamis Saleh ya fassara.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu