Isa ga babban shafi
Afrika ta Tsakiya

'Yan Africa ta Tsakiya sun yaba da aikin sojojin hayan Rasha

Yayin da kasashen duniya ke yi wa Rasha ca kan mamayar Ukraine, a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya kuwa ‘yan kasar na jinjinawa sojojin hayar wani kamfanin samar da tsaron na Rashan da suka ce sun taimakawa kasar da yaki yadai-daita wajen maido da doka da oda.

Sojojin hayar Rasha sun taimaka ainun wajen taka wa 'yan tawaye birki a kokarinsu na kwace babban birnin kasar.
Sojojin hayar Rasha sun taimaka ainun wajen taka wa 'yan tawaye birki a kokarinsu na kwace babban birnin kasar. REUTERS/Stefano Rellandini
Talla

A karkashin wani mutum-mutumi na wani mayakin Rasha da ke kare wata mata da 'ya'yanta, fararen hula sun shiga bikin karrama sojoji a birnin Bangui don gode wa sojojin hayar Rashan da suka kwashe watanni 14 wajen kwace ikon wasu gagaruwa daga hannun 'yan tawaye dauke da makamai.

A wani labarin kuma, an sako Sojojin Faransa hudu da ke aiki a karkashin Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, wadanda da ake zargi da  yunkurin kashe shugaban kasar bat re da gurfana da su gaban kotu ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.