Al'ummar Chadi na dakon sakamakon zaben shugaban kasa
Al’ummar kasar Chadi sun soma jiran sakamakon zaben shugabancin kasar, bayan da suka kada kuri’unsu a ranar Lahadi.
Wallafawa ranar:
Daga cikin ‘yan takara 6 ad suka fafata a zaben har da shugaba mai ci Idris Deby mai shekaru 68 da ya shafe shekaru 30 yana jagorancin kasar.
Zaben na Chadi ya gudana ne ba tare da wasu daga cikin ‘yan adawa a kasar ba, wadanda suka bukaci magoya bayansu su kauracewa zaben saboda zargin rashin gaskiya.
Wakilinmu daga N’Djemena babban birnin kasar ta Chadi ya aiko mana da rahoto kan halin da ake ciki.
Yadda zaben shugabancin kasar Chadi ya gudana
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu