Isa ga babban shafi
Chadi-Zabe

Rahoto kan zaben Chadi wanda Idris Deby ke neman wa'adi na 6

A ranar Lahadi mai zuwa ne za a gudanar da zaben shugabancin kasa a Chadi, to sai dai tuni 4 daga cikin ‘yan takara 10 suka sanar da cewa sun kaurace wa zaben don nuna adawa tsayawar shugaba mai-ci Idris Deby sake tsayawa takara karo na 6. Daga Ndjamena, ga rahoton da wakilinmu Tijjani Mustapha Mahdi ya aiko mana.

Shugaban Chadi Idriss Déby Itno, yayin gangamin yakin neman zabe a birnin N'Djamena.
Shugaban Chadi Idriss Déby Itno, yayin gangamin yakin neman zabe a birnin N'Djamena. © AFP - RENAUD MASBEYE BOYBEYE
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.