Isa ga babban shafi

Afirka ta Tsakiya ta kafa dokar tabaci saboda fargaban 'yan tawaye

Gwamnatin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta kafa donar ta baci na kwanaki 15 a laidai lokacin da Yan tawayen kasar ke kokarin kutsa kai binin Bangui domin kifar da zababben shugaban kasa Faustın Archange-Touadera.

Jami'an tsaron Rasha a birnin Bangui na Afirka ta Tsakiya
Jami'an tsaron Rasha a birnin Bangui na Afirka ta Tsakiya Camille Laffont / AFP
Talla

Mai magana da yawun fadar shugaban kasa Albert Yaloke Mokpeme yace dokar da ta shafi yankin kasar baki daya zata kwashe kwanaki 15 tana aiki.

Ko a yau sanda Jakadan Majalisar Dinkin Duniya a kasar ya bukaci kwamitin sulhu da ya kara yatan dakarun samar da zaman lafiyar ake aiki a kasar saboda barazanar Yan Tawayen.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.