Isa ga babban shafi
Afrika

Gwamnatin Congo ta datse hanyar sadarwa na gidan Talabijen

A Jamhuriyar Demokkuradiyar Congo,daya daga cikin masu Shugabantar wani gidan talabijen dake da halaka da tsofuwar gwamnatin kasar,gwamnatin Joseph Kabila ,ya zargi gwamnati mai ci da toshe hanyoyin da wannan gidan talabijen ke amfani da su wajen yada shirye-shiryen sa a cikin kasar.

Felix Tshisekedi.Shugaban kasar Congo
Felix Tshisekedi.Shugaban kasar Congo JOHN WESSELS / AFP
Talla

Jean Marie Kasamba darektan tashar talabijen na Tele 50 ya sheidawa kamfanin dilancin labaren Faransa cewa da sanyin safiyar jiya asabar suka soma fuskantar matsallolin wajen yada shirye-shiryen zuwa yan kasar, wanda kuma binciken ke nuna masu cewa gwamnatin na da hannu a wannan kazamin aiki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.