Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin mawaki, Alpha Blondy

Wallafawa ranar:

An haifi Alpha Blondy a ranar 1 ga watan Janairun shekarar 1953 a garin Dimbokro na kasar Ivory Coast. Mawaki ne da yake waka da salon Reggae,wato Reggae Music.Sunansa Seydou Koné, Mickael Kuduson ya duba mana tarihin sa a cikin shirin amsar tambayoyin masu saurare.

Alpha Blondy Mawakin  kasar Cote D'Ivoire
Alpha Blondy Mawakin kasar Cote D'Ivoire RFI/Joe Farmer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.