Mu Zagaya Duniya
Tsige alkalan alkalai na Najeriya daga Shugaba Buhar
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:02
A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali zuwa manyan labaren mako da suka shafi Najeriya,Turai,da Duniya baki daya.Garba Aliyu ya mayar da hankali haka zalika zuwa Congo,kasar da aka rantsar da Etienne Tshisekedi a matsayin shugaban kasar na biyar.