Najeriya
Boko Haram ta kona gonakin shinkafa a kauyen Zabarmari dake Maiduguri
MAYAKAN Kungiyar boko haram sun kai wani kazamin hari kan gonakin noman shinkafa a Zabarmari dake wajen birnin Maiduguri, inda suka kona sama da eka 250.
Wallafawa ranar:
Talla
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu