An kafa dokar hana fita tsawon kwanaki 2 a yankin yan awaren Kamaru
Tsawon sa'oi 48 al'umar yankunan yan aware masu amfani da harshen ingilishi zasu kasance a gidajen su, bayan da gwamnatin Kamaru ta sanar da sanya dokar hana fita saboda zagayowar cikon shekara daya da kaddamar da yukunrin balewa .
Wallafawa ranar:
Idan aka yi tuni wata kotu a Kamaru ta yanke hukuncin daurin shekaru 10 zuwa 15 zuwa wasu masu fafutukar yantar da yankin da ake amfani da turancin Ingilishi guda 7 da ta samu da laifin ayyukan ta’addanci da kuma yiwa gwamnati bore.
Yankunan kudu maso yammacin kasar da arewa maso yammacin Kamaru ne dokar ta shafa,kama daga yau Lahadi zuwa gobe litini.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu