Isa ga babban shafi
Sudan

Tattaunawar kawo karshen rikicin Sudan ta Kudu a Habasha

Amurka ta bukaci kasashen Kenya da Uganda su yi wa manyan ‘yan siyasar Sudan ta Kudu matsin lamba domin tilasta masu kulla yarjejeniya a tattaunawar da za su fara gobe asabar a birnin Adis Ababa na Habasha.

Yan gudun hijira na kasar Sudan ta kudu
Yan gudun hijira na kasar Sudan ta kudu AP Photo/Sam Mednick
Talla

Karamar sakatariya mai kula da batutuwan da suka shafi ta’addanci da kuma haramta kudaden halas a ma’aikar harkokin wajen Amurka Sigal Mandelker, wanda ke ziyara a Afirka, ta ce ya kamata kasashen biyu na gabashin Afirka su hana ‘yan siyasar na Sudan ta Kudu sayen kaddarori a kasashen su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.