Afrika ta kudu-Ramaphosa na shirin garambawul ga majalisar ministoci sa
Sabon Shugaban kasar Afirka ta kudu Cyril Ramaphosa ya ce lokaci ya yi da za’a sake fasalin majalisar ministocin kasar, mako guda bayan karbar ragamar tafiyar da kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
An dade dai ana kiraye kiraye domin ganin shugaban ya yiwa majalisar garambawul domin sake fasalin ta da kuma shigar da wasu matasa domin ciyar da kasar gaba.
Cikin wadanda ake saran zasu rasa mukaman su harda ministan kudi wanda aka shirya zai gabatar da kasafin kudi gobe laraba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu