Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Matakin dan Adawa Raila Odinga zai iya jefa Kenya cikin tarzoma

Wallafawa ranar:

Masu Sanya ido kan siyasar kasar Kenya na bayyana fargaba kan abinda ke iya biyo baya sakamakon rantsar da shugaban yan adawa Raila Odinga a matsayin shugaban al’umma da akayi a wani gangamin da ya samu halartar dubban mutane a Nairobi.

Raïla Odinga,dan adawa a kasar Kenya
Raïla Odinga,dan adawa a kasar Kenya REUTERS/Baz Ratner
Talla

Tuni dai gwamnatin kasar ta bayyana matakin a matsayin cin amanar kasa.

Dr Jafar Lawal, masanin siyasar Afrika ta Gabas a tattaunawar sa da Bashir Ibrahim ya bayyana cewa yi haka daga Raila Odinga kan iya jefa kasar cikin wani sabon rikicin siyasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.