Isa ga babban shafi
Faransa-Afirka

Macron ya bayyana matsayar Faransa gaban dalibai 800 a Ouagadougou

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ziyarci Jami’ar Ouagadougou dake Burkina Faso inda ya yi jawabi ga dalibai 800 dangane da matsayar Faransa  zuwa ga batutuwa da suka shafi siyasar Faransa da Nahiyar Afirka.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron a jami'ar Ouagadougou na kasar Burkina Faso
Shugaban Faransa Emmanuel Macron a jami'ar Ouagadougou na kasar Burkina Faso REUTERS/Philippe Wojazer
Talla

Shugaban Faransa Emmanuel Macron da ya sauka a Ouagadougou dake Burkina Faso a ziyarar aikin da zata kai shi kasashen Cote d’Ivoire da Ghana,

Macron ya dau alkawura na dafawa kasashen Sahel a yakin da suke yi da yan ta’adda, banda haka Macron ya bukaci Shugabanin kasashen Afirka su bayar da goyan baya da ya dace domin samarwa al’umar su wadata cikin ruwan sanyi da walwala.

Bayan jami’ar Ouagadougou Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ziyaraci wata makaranta dabam tareda ganawa da Faransawa dake zama a kasar Burkina Faso.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.