Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Balarabe Maikaba kan yawan jami’oi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumar kula da jami’o’I a Najeriya, NUC, ta ce ta karbi takardun sabbin jami’o’I masu zaman kansu sama da 200 da ke neman takardar izini a kasar. Shugaban hukumar, Farfesa Abubakar Rasheed, da ya fitar da sanarwar ya ce suna kan tantace takardun sabbin jami’o’in, la’akari da cewa makarantun da ake da su yanzu haka a kasar 153 ba su iya daukan dalibai da ke neman shiga jami’a a kowacce shekarar. Umaymah Sani Abdulmumin ta tattauna da Farfesa Balarabe Maikaba na Jami’ar Bayero.

Tambarin Hukumar kula Jami'o'i ta Najeriya
Tambarin Hukumar kula Jami'o'i ta Najeriya pulse.ng
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.