Isa ga babban shafi
Africa ta Kudu- Najeriya

Africa ta Kudu ta Zurawa Najeriya kwallo 2-0

‘Yan wasan kwallon kafan Najeriya sun sha kashi hannun ‘yan kwallon kafan kasar Africa ta Kudu a karawar da suka yi yammacin Asabar a zagayen farko da suka buga a garin Uyo na Akwa Ibom don neman chanchanta gasan cin kofin Africa na shekara ta 2019 a kasar Kamaru.

Wasu 'yan kwallon kafa na kasar Najeria da na Faransa a wani wasa da suka buga a shekara ta 2014
Wasu 'yan kwallon kafa na kasar Najeria da na Faransa a wani wasa da suka buga a shekara ta 2014 REUTERS/David Gray
Talla

‘Yan kwallon kafan Africa ta Kudu sun zurawa na Najeriya kwallon biyu da babu ci.

Sau uku ‘yan kwallon kafan Najeriya na cin kofin Zakaru na Africa.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.