Nijar
Masu shan taba ba su damu da illolinta ba
Duk da fadakarwar da ake wa jama’a kan illolin shan taba sigari, amma masu shan tabar na nuna halin ko in kula game da fadakarwar da su kansu masu kamfanonin tabar ke yi akan illolinta ga lafiya.
Wallafawa ranar:
Talla
Domin takaita illolin tabar, a Nijar an samar da wata doka da ta hana shan tabar a bainar jama'a ko wuraren da jama'a suka taru, amma duk da haka adadin mashaya tabar bai ragu ba a kasar. Ibrahim malam Tchillo ya diba girman matsalar a rahoton da ya aiko daga Damagaram.
Masu shan taba ba su damu da illolinta ba
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu