Najeriya
Kotu ta daure barayin abincin ‘Yan gudun hijira
Wata babbar Kotu a Maiduguri a Jihar Bornon Najeriya ta yanke hukuncin daurin shekaru biyu ga wasu mutane biyu da ake zargi da sace abincin ‘yan gudun hijirar rikicin Boko Haram, tare da tarar naira miliyan guda guda.
Wallafawa ranar:
Talla
Wannan shi ne karo na farko da ake daukar mataki kan masu karkatar da akalar agajin da ake kai wa wadanda rikicin Boko Haram ya ritsa da su.
Wakilin RFI Hausa Bilyaminu Yusuf da ya halarci zaman kotun ya aiko da rahoto daga Maiduguri.
Kotu ta daure barayin abincin ‘Yan gudun hijira
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu