Isa ga babban shafi
Najeriya

Darajar Naira na ci gaba da farfadowa a Najeriya

A Najeriya, darajar naira na ci gaba da farfadowa a kasuwar canjin kudade ta bayan fage, bayan da babban bankin kasar CBN, ya sake fitar da dala miliyan 100 don dorewar samuwar dalar ga kasuwar canjin kudaden.

Tsabar kudin Naira
Tsabar kudin Naira REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Zuwa yanzu dai ana saida kowace dala a kasuwar bayan fage kan naira 385 zuwa da 90, abinda ke nuna darajar Naira ta farfado kenan da kashi 25 cikin 100.

Hakan dai ya soma nuna cewa ana samun sauyi,ya yinda wasu yan canji suka soma nuna damuwa a kai,duk da kokarin da hukumomin kasar key na ganin an warware wannan matsala.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.