Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abdurrahman Alkasum, masani siyasar Afirka

Wallafawa ranar:

Ana shirin rantsar da Adama Barrow a matsayin shugaban kasar Gambia, a wani biki da aka tsara gudanarwa a cikin ginin ofishin jakadancin Gambia da ke birnin Dakar na Senegal. Wannan na faruwa a daidai lokacin da majalisar dokoki ta tsawaita wa’adin mulkin Yahya Jammeh har na tsawon watanni uku. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da Abdurrahman Alkasum, masani lamurran siyasar Afirka kan yadda ya ke kallon dambarwar siyasar kasar.

Adama Barrow wanda ya lashe zaben Gambia
Adama Barrow wanda ya lashe zaben Gambia Photo: Seyllou/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.