Isa ga babban shafi
Najeriya

Wasu Kauyukan Bauchi na kuka da kamfanonin hako Kuza

Daruruwan al'umma daga wasu kauyuka 10 da ke makwabtaka da juna a yankin Toron jihar Bauchi, yanzu haka na kai ruwa-rana da kamfanonin hakar kuza a kasar China guda uku da ke aiki a yankin kan gurbata masu kafar ruwan-sha daya da kauyukan suka dogara. Wakilin RFI a Bauchi Shehu Saulawa da ya ziyarci yankin ya aiko da rahoto.

Garin Bauchi a arewacin Najeriya
Garin Bauchi a arewacin Najeriya Reuters/Afolabi Sotunde
Talla

03:10

Wasu Kauyukan Bauchi na kuka da kamfanonin hako Kuza

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.