Isa ga babban shafi
Afrika ta Kudu

Mahawara kan kuri'ar yankar kauna ga Zuma a Afrika ta Kudu

Yau Majalisar kasar Afirka ta kudu za ta tafka mahawara kan bukatar kada kuri’ar yankar kauna kan gwamnatin shugaba Jacob Zuma da ake zargi da cin hanci da rashawa.

Shugaban kasar Afrika ta Kudu Jacob Zuma
Shugaban kasar Afrika ta Kudu Jacob Zuma REUTERS/Philimon Bulawayo
Talla

Jam’iyar adawa ta Democratic Alliance ta gabatar da bukatar sakamakon rahotan hukumar yaki da cin hanci da rashawa cewar shugaban ya aikata ba dai dai ba.

Jam’iyyar ANC mai mulkin kasar wadda ke da rinjaye a Majlisar ta ce yunkurin ba zai yi wani tasiri ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.