Isa ga babban shafi
Najeriya

An saki mutanen da aka zarga sun kashe matar da ta yi batanci ga addini a Kano

Wata Kotu a Kano ta saki dukkanin mutane 5 da ake zargi sun kashe wata 'Yar kabilar Igbo Bridget Agbahime da aka zarga da yin batanci ga addini musulunci a Kofar Wambai.

Wata Kotun Gezawa inda aka yi shari'ar Wasila da ake zargi ta kashe mijinta
Wata Kotun Gezawa inda aka yi shari'ar Wasila da ake zargi ta kashe mijinta Dailymail
Talla

A ranar 2 ga watan Yuni ne aka kashe Agbahime kan zargin yin batanci ga addinin Islama.

Kotun Kano kuma ta saki dukkanin mutane 5 da aka zarga sun kashe mutumin dan kabilar Igbo daga Jihar Imo.

Lauyan da ke kare mutanen da ake zargi Malam Gambo ya tabbatarwa da RFI Hausa cewa kotu ba ta same su da laifi ba.

Wasu rahotanni sun ce kotun ta wanke mutanen 5 ne kamar yadda alkalin alkalan jihar ya bukata.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.