Somalia
Harin Amurka ya hallaka Sojoji Somalia 22
Wani Harin sama da sojojin Amurka suka kai da daddare a arewacin Somalia ya hallaka sojojin Yankin 22.
Wallafawa ranar:
Talla
Ministan tsaron Galmudug, Osman Issa ya ce sojojin su 22 Amurka ta kashe sakamakon bayanan da Puntland suka basu cewar 'yan kungiyar Al Shebaab ne.
Ma’aikatar tsaron Amurka ta tabbatar da kai harin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu