Isa ga babban shafi
Sudan ta kudu

''Akwai damuwa kan yadda Sudan ta kudu ke takurawa fararen hula''

Dakarun Samar da zaman lafiya a kasar Sudan ta kudu sun bayyana damuwar su kan yadda gwamnatin kasar ke tirsasawa kungiyoyin fararen hular da suka yi Magana da wakilan kwamitin sulhu da suka ziyarci kasar makon jiya.

Dakarun wanzar da Zaman lafiya a Sudan ta Kudu
Dakarun wanzar da Zaman lafiya a Sudan ta Kudu REUTERS/Jok Solomun
Talla

Rahotanni sun ce jami’an tsaron gwamnati na yiwa kungiyoyi fararen hular barazana saboda bayanan da suka bai wa jami’an Majalisar Dinkin Duniya.

Wakilan Majalisar sun je Juba dan janyo hankalin gwamnatin kasar na amincewa da kai Karin sojojin samar da zaman lafiya.

Har yanzu ana ci gaba da gani yadda za a dawo da kwanciyar hankali na din-dindin a kasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.