Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana zargin Likita da cire wa wani Koda a Adamawa

Gwamnatin Jihar Adamawa a Najeriya ta kafa kwamitin bincike domin gano gaskiyar zargin da ake yi wa wani asibiti mai zaman kansa inda likitan asibitin ya cirewa wani matashi koda. Wakilin RFI a Yola Kabir Arayu ya aiko da rahoto.

Gwamnatin Adamawa ta kaddamar da bincike a Asibitin
Gwamnatin Adamawa ta kaddamar da bincike a Asibitin Charlie Dupiot
Talla

02:42

Ana zargin Likita da cire wa wani Koda a Adamawa

Kabiru Arayu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.