Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar sake bullar ‘Yan Sara-suka a Bauchi

Duk da kokarin da hukumomin Najeriya ke yi na, kokarin aiwatar da shirye shiryen samar da abin yi ga dunbun matasan kasar da ke zaman kashe wando, amma har yanzu, ana fuskantar matsalar bangar siyasa da wasu matasan ke jefa kansu a ciki, lamarin da wasu lokutan, kan haddasa rasa rayukan jama’a. Muhammad Ibrahim Bauchi, ya aiko da rahoto kan sake bullar ‘Yan sara-suka.

Garin Bauchi a arewa maso gabashin Najeriya
Garin Bauchi a arewa maso gabashin Najeriya AFP/Tony Karumba/File
Talla

02:57

Matsalar sake bullar ‘Yan Sara-suka a Bauchi

Muhammad Ibrahim Bauchi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.