Isa ga babban shafi
Najeriya

Ma’aikatan tsabtace muhalli sun yi zanga-zanga a Bauchi

An fuskanci tsaikon zirga-zirga na abubuwan hawa a yinin yau a garin Bauchi a Najeriya, sakamakon zanga-zangar wasu daruruwan matasa da ke bayyana fushin sallamarsu aiki a matsayin masu share tituna da tsabtace muhalli, kamar yadda Shehu Saulawa ya aiko da rahoto daga Bauchi.

Garin Bauchi a Najeriya
Garin Bauchi a Najeriya AFP/Tony Karumba/File
Talla

02:07

Ma’aikatan tsabtace muhalla sun yi zanga-zanga a Bauchi

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.