Isa ga babban shafi
Najeriya

Canjin yanayi na barazana ga manoman Najeriya

A yayin da Tarayyar Najeriya ke yunkurin fita daga kangin talauci da ke addabar al'ummarta ta hanyar inganta fannin noma, matalolin canjin yanayi na neman dawwamar da kasar cikin talauci. Matsaloli kamar gangarowar Hamada da zaizayar kasa da ambaliyar koguna na ci gaba da ci wa manoma tuwo a kwarya. El-Yakub Usman Dabai ya aiko da rahoto daga Sokoto

Noman zamani a Najeriya
Noman zamani a Najeriya engineer-ng.net
Talla

02:51

Canjin yanayi na barazana ga manoman Najeriya

El-Yakub Usman Dabai

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.