Isa ga babban shafi
Najeriya

An cafke likitan bugi a Najeriya

Jami’an tsaron Najeriya sun cafke wani Likitan bogi mai Suna Victor Moffat Akpan, wanda ya kwashe shekaru goma yana yi wa mutane fida ba tare da an gano shi ba, Wakilinmu a Abuja Muhammadu Kabiru Yusuf ya bi diddigin labarin, kuma ya aiko da rahoto

Likitan bogi mai Suna Victor Moffat Akpan, da aka cafke a Abuja
Likitan bogi mai Suna Victor Moffat Akpan, da aka cafke a Abuja dailytrust via stelladimokokorkus
Talla

02:57

An kama likitan bugi a Najeriya

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.