Isa ga babban shafi
Chadi

Gobe za a gudanar da zaben shugaban kasa a Chadi

A gobe lahadi ake shirin gudanar da zaben shugaban kasa a Chadi, inda ‘yan takara 12 ke karawa da shugaban kasar mai-ci Idris Deby wanda ke neman wa’adin mulki karo na 5.

Kanfain na shugaba Idriss Déby na kasar Chadi
Kanfain na shugaba Idriss Déby na kasar Chadi ISSOUF SANOGO / AFP
Talla

Akwai dai kungiyoyin kwadagi da na fararen hula da dama da ke nuna adawarsu da sake tsayawar Idris Deby mai shekaru 69 a duniya a wannan zabe, kuma yanzu haka ana tsare da shugabannin kungiyoyin fararen hula 5 a gidan yari bayan da suka yi kira da a hanawa shugaban sake tsayawa takara.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.