Isa ga babban shafi
Senegal

Yau ake kammala taron kwararru na Afrika a Senegal

Yau ake sa ran masana da kwararru daga nahiyar Afrika za su kammala taronsu a Senegal wanda ke kokarin janyo hankulan 'yan asalin Afrika da suka shahara a sana’oinsu da su daina kaura zuwa Turai da Amurka don neman rayuwa mai inganci.

Kungiyar Next Eisntein ce ta shirya taron da nufin nazari kan yadda kwararru daga Afrika ke kaura zuwa Turai da Amurka domin samun albashi mai tsoka.
Kungiyar Next Eisntein ce ta shirya taron da nufin nazari kan yadda kwararru daga Afrika ke kaura zuwa Turai da Amurka domin samun albashi mai tsoka. Next Einstein Forum/Facebook page
Talla

Taron da ake gudanar da shi a karkahsin kungiyar Next Einstein na bukatar ganin kwararru sun zauna gida don bunkasa nahiyar Afrila.

To ko shin me ya kamata gwamnatoci su yi don hana kwararru ficewa daga Afrika, wannan ita ce tambayar da muka yi wa Dr. Bashir Abu Sabe na Jami’ar Katsina.

00:58

Dr. Bashir Abu Sabe kan ficewar kwararrun Afrika

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.