Isa ga babban shafi
Jamhuriyar Benin

Jirgin wani dan takara a kasar Benin ya rufto kasa

Ana ci gaba da yakin neman zaben Jamhuriyar Benin,kasar da kamar dai yada rahotani suka tabbatar wani jrgi mai saukar ungulu da aka yo hayar shi daga Najeria domin gudanar da yakin neman zabe na dan takara Abdoulaye Bio Tchane ya rufto kasa a wani gari mai suna Tchetti dage yankin Savalou.

Wani jirgi mai saukar ungulu na dan takara a jamhuriyar Benin
Wani jirgi mai saukar ungulu na dan takara a jamhuriyar Benin rfi hausa
Talla

Mai Magana da yahu yan Sanda na garin Savalou ya sheidawa manema labarai cewa babu wanda ya mutu a wanan hatsari, a dai wajen jam’iyyoyin siyasa na ci gaba da gudanar da yakin zabe cikin kwantiar hankali, za a gudanar da babban zaben kasar ne a ranar shida ga watan Maris mai zuwa.

Kotun kolin kasar ta sanar da sunayen yan takara da ta ga sun dace sun tsaya takarar shugabanci kasar na watan Maris.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.