Isa ga babban shafi
Jamhuriyar Benin

Jirgin sama mai saukar angulu dake dauke da Firaministan Benin ya rufto kasa

A Jamhuriyar Benin, jirgi mai saukar angulu dake dauke da Firaministan kasar Lionel Zinsou kuma dan takara a jam’iyyar Shugaban kasar Yayi Boni yayi saukar gaugawa ya rufto kasa.

Jirgin dake dauke da Firaministan Jamhuriyar Benin Lionel Zinsou
Jirgin dake dauke da Firaministan Jamhuriyar Benin Lionel Zinsou RFI-HAUSA
Talla

Jirgin dake kan hanyar zuwa Birni Djougou dake arewacin kasar ya fuskanci yan matsalloli wajen sauka a filin wasa na garin,
Rahotani daga fadar Firaministan kasar na nuni cewa Lionnel Zinsou da tawagar san a cikin koshin lafiya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.