Isa ga babban shafi
Benin

Yan takara a zaben Jamhuriyar Benin sun fara bayana

Wani shararren dan kasuwa,kuma shugaban kungiyar yan kasuwa a jamhuriyar Benin Sebastien Ajavon, ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takara a zaben shugabancin kasar da za a yi a cikin watan fabarairu mai zuwa.An dai gudanar da taron a  filin wasa na birni Cotonou Stade General Mathieu Kerekou.

Sebastien Ajavon,dan takara a zaben Jamhuriyar Benin
Sebastien Ajavon,dan takara a zaben Jamhuriyar Benin
Talla

Sebastien Ajavon wanda ke gabatar da jawabi a gaban dimbin magoya bayansa a birnin Cotonou, ya ce zai tsaya takarar ne domin samarwa al’ummar kasar kyakkyawar makoma.
Ya kuma samu goyan bayan yan siyasa da dama,kama daga bangaren yan adawa dama Gwamnati.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.