Isa ga babban shafi
Najeriya-Boko Haram

Boko haram ta kashe sama da mutane 70 a Dikwa

Rahotanni daga Jihar Borno Najeriya sunce Sama da mutane 70 suka rasa rayukansu lokaci da wasu ‘yan kunar bakin wake biyu suka tada bam a sansanni ‘yan gudun hijira dake Dikwa.

Talla

Tun a safiyar jiya talata aka kai harin, amma sai a wannan laraba hukumomi suka sanar da aukuwar ta.

Harin da mata 2 suka kai akalla mutane 78 aka sanar sun jikkata kawo yanzu

Wannan ne kazamin hari na baya bayan nan aa aka kai Jihar ta Barno.

Sansani ‘yan gudun hijira na dikaw na dauke da mutane akalla dubu 50 wanda rikicin boko haram ya raba da muhallinsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.